BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, PDP ta saka ranar zaɓen fitar da gwanin gwamnan Gombe
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Juma'a 25/09/2026
Abu 3 da suka sa Spain ta jima tana mamaye ƙwallon duniya
A matakin ƙungiya kuwa, ƙungiyoyin Spain ne suka lashe kusan rabin gasar zakarun turai da gasar europa da aka buga tun daga shekarar 2009.
KAI TSAYE, Afcon 2027: Najeriya ta doke Madagascar a neman shiga gasar Afirka
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga 20 zuwa 26 ga watan Satumbar 2026.
Buƙatu 7 da Najeriya ta miƙa a taron Majalisar Ɗinkin Duniya
A ranar Alhamis ne Najeriya ta yi jawabi ga wakilan ƙasashe a yayin zama na 81 na Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya (UNGA) da aka gudanar a birnin New York na ƙasar Amurka.
Yadda wakilai suka ƙaurace wa jawabin Netanyahu a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya
Gomman wakilai da jami'an diflomasiyya daga ƙasashe da dama sun fice daga zauren Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 81 (UNGA) yayin da Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya fara gabatar da jawabinsa, a ranar Alhamis.
Su wane ne za su jagoranci yaƙin zaɓen Atiku Abubakar?
Daga cikin waɗanda suka fi jan hankali a jerin sunayen akwai tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai wanda yake tsare yana fuskantar shari'o'i daban-daban daga wajen hukumomin Najeriya.
Jihohi 7 da suka fi arziƙin ma'adinai a Najeriya
Duk da cewa man fetur ya daɗe yana zama tushen mafi yawan kuɗaɗen shiga na ƙasar, masana tattalin arziki da masana harkokin ma'adinai na ci gaba da jaddada muhimmancin amfani da dimbin ma'adanan da ke kwance a jihohi daban-daban domin bunƙasa tattalin arziki.
Wane zaɓi ya rage wa Pantami bayan kotu ta soke takararsa?
Har yanzu jama'a na ci gaba da muhawara makomar takarar gwamnan jihar Gombe da Farfesa Ali Isa Pantami ke yi a zaɓen da ke tafe.
Sabon salon da Iran da Amurka ke amfani da shi a yaƙin da suke yi
Wata rana hare-hare, wata rana kuma zaman lafiya. Wannan wata al'ada ce da ta maimaitu sau da dama a rikicin da ke tsakanin Iran da Amurka a watannin bayan cimma yarjejeniyar Islamabad.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 26 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurara Kai Tsaye, Ra’ayi Riga, 19:29, 25 Satumba 2026, Tsawon lokaci 1,00,00
Shiri ne a duk ranar Juma'a da ke baiwa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 25 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 25 Satumba 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
An kama Man City da laifukan karya dokokin kashe kuɗi - Rahotanni
An gano cewa Manchester City ta karya yawancin dokokin kuɗi 115 da aka zarge ta da karyawa, kamar yadda wasu majiyoyi suka shaida wa BBC Sport.
Bayern na zawarcin Olmo, Bellingham ya yi watsi Man City
Bayern Munich na zawarcin Dani Olmo, Jude Bellingham ya musanta batun komawa Manchester City yayin da Chelsea ke sha'awar Alex Scott na Bournemouth.
Ko Mbappe zai iya lashe Ballon d'Or ba tare da kofi ba?
Shin Mbappe zai iya lashe Ballon d'Or ba tare da ya ɗauki kofi ba? Ga labarin da Mohammed Abdu ya haɗa kan dokokin zaɓe da ƴan takara 30 na 2026.
Barcelona ta fasa ɗaukar Alvarez, Liverpool ba zata siyar da Wirtz ba
Barcelona ta fasa siyen Alvarez daga Atletico Madrid, yayin da Liverpool kuma ta fasa siyar da Wirtz, inda kuma Chelsea ke harin ƴan wasan Ingila biyu, da ƙarin wasu labaran.
United da Liverpool na harin Mitchell, Munich na son Gibbs-White
Manchester United da Liverpool na zawarcin ɗan wasan Crystal Palace Tyrick Mitchell, yayin da ƙungiyoyi da ke buga La Liga masu yawa na sa ido kan ɗan wasan Aston Villa Alejandro Garnacho, inda ita kuma Bayern Munich ke harin Morgan Gibbs-White, da ƙarin wasu labaran.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Sojojin Amurka 8 na jirgin USS Lincoln sun yi yunƙurin kashe kansu
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Alhamis 24/09/2026
Me wasiƙar da El-Rufai ya rubuta wa abokansa ta ƙunsa?
Sai dai tsohon gwamnan bai ambaci sunayen mutanen da yake magana a game da su ba, inda ya bayyana abin da ya faru a matsayin darasin rayuwa.
Me zai faru idan kowanne ɗan Najeriya ya samu horon soji?
A ƴankwanakin nan ne Ministan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa mai ritaya, ya bayyana cewa yana da ra'ayin cewa ya kamata kowane ɗan Najeriya ya samu horon soji, saboda darussa masu muhimmanci da irin wannan horo ke koyarwa, ciki har da ɗa'a, da jajircewa da juriyar wahala.
Me ya sa EFCC ta sake ayyana neman Abdulrasheed Maina ruwa a jallo?
A wata sanarwa da EFCC ta fitar ranar Laraba 23 ga Satumban 2026, hukumar ta ce tana neman Maina ne dangane da zargin karɓar kadarorin da ake zargin an samo su ta haramtacciyar hanya.
Zazzafan martani da shugaban Iran ya yi wa Amurka a taron UNGA
Ya kuma jaddada cewa duk wata yarjejeniya da za a yi dole ta ƙunshi kawo ƙarshen shingen da Amurka ta ƙaƙaba wa jiragen ruwa da tashoshin jiragen ruwa na Iran.
Hukumomin gwamnati 5 da suka fi tasiri a tsarin zaɓen Najeriya
A Najeriya, gudanar da ingantaccen zaɓe ba aiki ne da ya rataya a wuyan hukuma guda ɗaya ba, domin akwai hukumomi da dama da ke haɗa ƙarfi da ƙarfe don tabbatar da cewa an gudanar da sahihin zaɓe cikin lumana da adalci.
Hanyoyi 5 da ake gane bunƙasa ko raguwar ƙarfin tattalin arziƙin Najeriya
Babban Bankin Najeriya ne ya bayyana hakan, inda ya ce ayanzu dai matsin lambar da ake fuskanta a ƙasar a kasuwar canjin kuɗaɗen waje ya ragu matuƙa, yayin da ajiyar kuɗin waje ta ƙasar ta ƙaru zuwa dala biliyan 55.25.
Ta yaya Saudiyya za ta kare Makka da Madina daga hare-hare?
Ma'aikatar Tsaron Saudiyya ta ce rundunar kariyar sararin samaniya da ke amfani da waɗannan makamai na da alhakin "kare wurare masu tsarki da kuma dakile barazanar hare-haren sama da ka iya kai musu."
Shugaban Iran ya yi kausasan kalamai ga Amurka a taron UNGA
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba 23/09/2026
Xi Jinping: Ɗan sarauta da ya rasa komai amma ya zama shugaban China mafi ƙarfi
Iyalan Xi Jinping sun sha wahala sosai a lokacin Juyin Juya Hali , wani yaƙin neman sauyi da ya faru a China tsakanin shekarun 1966 zuwa 1976.
Hanyoyi 4 da za ku gane gidan mai na matse litar fetur
Masu sayen da man fetur na yawan kokawa kan yiwuwar wasu gidajen mai na ba su adadin man da bai kai wanda suka biya kuɗinsa ba, ta hanyar matse lita.
Barazana 5 da Trump ya yi wa Iran a taron Majalisar Dinkin Duniya
A yayin jawabin Trump a Majalisar Ɗinkin Duniya, mutum ɗaya kacal daga tawagar Iran ne ya zauna yana sauraron abin da shugaban Amurka ke faɗa.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































