Abin da ya sa na ƙalubalanci Davido - Rarara

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Abin da ya sa na ƙalubalanci Davido - Rarara
An wallafa

Bayan taƙaddamar da ta kaure tsakaninsu, fitaccen mawaƙin Hausa Dauda Kahutu Rarara ya ce kishin ƙasarsa ne ya sa ya yi wa Davido martani.

Rarara ya kuma ce matakan ɗaukaka daban-daban ne.