BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, Za mu mayar da martani idan aka farmaki kadarorinmu - Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, 07/09/2026
Yadda mata za su kauce wa ciwon kai na ɓari ɗaya
Wannan cuta ce mai raunana jiki, kuma ta na iya yin babban tasiri ga zamantakewar mutum, aikinsa da kuma lafiyar ƙwaƙwalwarsa.
Wane ne Sanata Shehu Buba da ya musanta zargin ɗaukar nauyin ƴanbindiga?
Sanata Shehu Buba Umar, mai wakiltar Mazaɓar Sanatan Bauchi ta Kudu, ya yi watsi da zarge-zarge da kuma bidiyoyin da suka yaɗu a kafafen sada zumunta da ke danganta shi da wasu da ake zargin shugabannin ƴan bindiga ne.
Da gaske ɗaurin rai-da-rai za ku sha idan kun kasa biyan bashin NELFUND?
Labarin ya nuna cewa shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da hukuncin ɗaurin rai-da-rai kan ɗaliban da suka gaza biyan bashin da suka karɓa daga asusun ba da Lamunin karatu na Najeriya (NELFUND)
Barazana huɗu da ke fuskantar babban zaɓen Najeriya na 2027
INEC ta sanya ranar 20 ga Fabrairun 2027 domin gudanar da zaɓen shugaban ƙasa da na majalisun tarayya
WhatsApp: Yadda ake aikawa masu tsattsauran ra'ayi kuɗaɗe
Masu satar aikawa da kuɗi ta WhatsApp na aika kuɗi Birtaniya da kuma ko'ina cikin duniya ba bisa ka'iba.
Wane ne sabon sarkin Gumel Lawan Ahmed?
Gwamnatin jihar Jigawa ta sanar da Lawan Ahmed Muhammad a matsayin sabon sarkin Gumel, kwana uku bayan rasuwar mahaifinsa.
Za mu tarwatsa jiragen dakon man fetur ɗin Iran idan ta ƙara kai mana hari - Amurka
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran al'amuran da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar Lahadi 06/09/2026.
Maharashtra: Garin da wasu tuzurai ke kashe kansu saboda rashin samun aure a India
Binciken ƴansanda ya gano dalilai da dama da suka haddasa waɗannan kashe-kashen kai, ciki har da shan miyagun ƙwayoyi, damuwa ta tunani, matsalolin iyali da kuma basussuka.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Yamma, 19:29, 7 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 7 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 7 Satumba 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 7 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, Wannan ce kakar da zan lashe Ballon d'Or - Mbappe
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga 7 zuwa 12 ga watan Satumbar 2026.
Arsenal, Manchester City da Al-Hilal sun nuna sha'awar daukar Pedro Neto
Arsenal, Manchester City da Al-Hilal sun nuna sha'awar daukar dan wasan gefe na Chelsea, Pedro Neto, sannan kungiyoyin za su iya yunkurin sayen dan wasan dan kasar Portugal mai shekara 26 a lokacin kasuwar musayar 'yan wasa a watan Janairu
Ƴan Najeriya mata 11 da za su fafata a gasar Champions League 2026/27
Ƙwallon ƙafar mata na ƙara samun tagomashi a Najeriya, inda zaratan ƴanƙwallon ƙasar ke nuna bajinta a manyan ƙungiyoyi a ƙasashen duniya.
Liverpool za ta sake yunkurin dauko Sarr a watan Janairu
Liverpool na duba yiwuwar sake yunkurin daukar dan wasan gaba na Crystal Palace, Ismaila Sarr a watan Janairu bayan ta gaza cimma yarjejeniyar sayen dan wasan mai shekara 28 dan kasar Senegal kafin karshen rufe kasuwar cinikayyar yan kwallo a bazara nan.
Arsenal na zawarcin Raphinha, an yi wa Chelsea tayin Bissouma
An yi wa Chelsea tayin tsohon ɗanwasan tsakiyar Tottenham Yves Bissouma, Manchester City da Chelsea sun nuna sha'awar ɗanwasan Crystal Palace Adam Wharton, yayin da Arsenal ke fatan ɗaukar Raphinha daga Barcelona.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Yaya aka fara shari'ar Amurka da FBI kan bayanan Tinubu?
Fadar shugaban ƙasar ta ce kotun ba ta taɓa samun Shugaba Tinubu da aikata wani laifi ba.
Masarautun arewacin Najeriya 14 da Ɗanfodiyo ya bai wa tuta
Sheikh Usmanu Ɗanfodiyo na daga cikin manyan jagororin addini da siyasa da suka yi tasiri a tarihin Arewacin Najeriya
Me C.G. Musa ya ce kan Nasir El-Rufai da ya tayar da ƙura?
Ministan tsaron Najeriya ya haifar da muhawara bayan wasu kalamai da ya furta a tattaunawar da ya yi da kafar yaɗa labarai ta Channels.
Amurka za ta sayar wa Saudiyya makamai na dala biliyan 5
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran al'amuran da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar 05/09/2026.
Yadda likitocin AI ke cin kasuwa a YouTube
Wata mata mai shekara 77 ta ce ba ta je wurin likita ba tsawon shekara uku kuma ta gode wa likitan AI saboda shawarar da ya bayar game da cutar Alzheimer.
Abu 4 da INEC ta haramta game da kamfe a wuraren ibada
Mun duba dokokin zaɓen da aka yi wa gyaran fuska a 2026, inda muka tattaro muhimman abubuwa 5 biyar da INEC ta haramta dangane da yaƙin neman zaɓe a masallatai da coci-coci, da kuma dalilan da suka sa aka kafa waɗannan dokoki.
An gano "gawa a cikin akwati" ashe yar tsana ce mai kama da mutum
Mutane biyu ne suka gano akwatin a gefen hanya kusa da ƙaramar ƙauyen Oallen, mai nisan kusan kilomita 230 (mil 143) kudu-maso-yamma da Sydney.
Me ya sa manyan kwamandojin sojin Amurka ke ajiye aikinsu?
Murabus ɗin Sakataren Rundunar Sojin ƙasa ta Amurka, Dan Driscoll, ya sake tayar da muhawara kan yadda ake tafiyar da harkokin ma'aikatar tsaron ƙasar ta Pentagon.
Amurka za ta kai hari kan Dutsen Kallang na Iran
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran al'amuran da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar 04/09/2026.
Yadda aka dasa wa wani ƙodar alade har ta yi aikin kwana 271 a jikinsa
Wani mutum ya rayu tsawon watanni tara da haihuwa da koƙar alade da aka dasa masa.
"Yadda muka kama mata da ba Musulmi ba da hijabi suna satar yara a Abuja"
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta babbar birnin tarayya, Abuja ta ce ta sake damƙe wasu mata biyu, waɗanda ake zargi da sace ƙananan yara suna sayarwa, ta hanyar amfani da hijabi duk da ba Musulmi ba ne.
Manyan kamfanonin ƙasashen waje da suka fice daga Najeriya
Kamar Uber, wasu manyan kamfanonin ƙasashen waje da dama sun rage ayyukansu ko kuma sun fice daga Najeriya saboda dalilai daban-daban.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































