'APC ba ta bi ƙa'idar zaɓen fitar da gwani ba'
'APC ba ta bi ƙa'idar zaɓen fitar da gwani ba'
An wallafa
Yusuf Bala Ikara, wanda ya yi rashin nasara a zaɓen fitar da ɗan takarar sanatan Kaduna ta arewa ya zargi jam'iyyar APC da rashin adalci a zaɓen da aka gudanar.
Sai dai, jam'iyyar ta ce ta kafa kwamitin sauraron ƙorafi da ƴan takara za su iya shigar da kokensu.
🎥 - Fatawul Mohammed



