BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, Jirgi mai saukar ungulu ya faɗi a Najeriya
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar Litinin 5 ga watan Oktoban 2026
Abubuwa 10 da ke kashe aure a arewacin Najeriya - Malamai
"Lamarin waya ya ƙara ta'azzara wannan matsala, mace ko namiji za su riƙa soyayya da wasu a waje tare da cewa suna da aure ba su rabu da juna ba".
Yadda Amurka ke kwashe manyan jiragen yaƙinta daga Birtaniya
Ba a bayar da dalilin janyewar ba, amma hakan ya biyo bayan wani babban lamari da ya faru a makon da ya gabata lokacin da aka sanar da 'yan sanda game da "motocin da ake zargi" kusa da sansanin sojin sama.
Hukunci uku aka tanadar wa masu wa'azi cikin motocin sufuri a Ghana
Ghana ƙasa ce da galibin Kiristoci ke zaune a ciki, inda ake yaɗa wa'azin ta hanyar amfani da motocin sufuri.
Yaushe aka fara gano man fetur a Najeriya?
Masana na gargaɗin cewa dogaro da mai fiye da ƙima na iya sa tattalin arzikin ƙasa ya yi rauni, wanda hakan ke iya jefa ƙasa cikin talauci.
Yadda ƴan majalisa 8 suka bar jam'iyyar APC a Zamfara
Waɗanda suka sanar da ficewar tasu sun fito ne daga mazaɓu daban-daban na jihar, ciki har da Bakura da Talata Mafara ta Kudu da Maradun ta Ɗaya da Gummi ta Ɗaya da Kaura Namoda da sauran su.
Ta yaya za ki gane cewa jinin da kike zubarwa lokacin al'ada ya zarce ƙa'ida?
Yawan zubar jini lokacin al'ada ba wai kawai yana jawo rashin jin daɗi a jiki da zamantakewa ba, har ila yau yana iya zama alamar wasu matsalolin lafiya kuma yana iya haifar da munanan sakamako idan ba a yi magani ba.
Sai an cika sharuɗɗanmu bakwai kafin mu buɗe mashigar Hormuz - Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar Lahadi 4 ga watan Oktoban 2026
A shekara nawa ya kamata matasa su yi aure?
Ana cewa idan mutum ya kai wasu shekaru bai yi aure ba, zai iya fara yin wasu "ɗabi'u da ba a gane musu ba" ko kuma lafiyar ƙwaƙwalwarsa ta iya fuskantar matsala.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 5 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 5 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 5 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 4 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, Ronaldo zai iya komawa tawagar Portugal idan yana so – Jesus
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye a BBC Hausa daga 5 zuwa 10 ga watan Oktoban 2026.
Arsenal na zawarcin Yildiz, Real Madrid ta shiga jerin masu neman Scott
Arsenal ta nuna sha'awar ɗaukar ɗan wasan gefe na Juventus, Kenan Yildiz, yayin da ƙungiyoyi da dama ke rububin ɗaukar Alex Scott daga Bournemouth.
Me ya shiga tsakanin Ronaldo da kocin Portugal?
Magoya bayan Portugal sun fara ganin yadda tawagar ta buga wasa ba tare da Cristiano Ronaldo ba, bayan da ƙasar ta doke Denmark da ci 4-2 a gasar Nations League ranar Alhamis.
Spurs ba ta da niyyar sayar da van de Ven, ƙungiyoyin Premier na neman Matanovic
Tottenham ba ta da niyyar cefanar da ɗan wasan baya Micky van de Ven, ƙungiyoyin Premier uku na zawarcin ɗan wasan Freiburg Igor Matanovic yayin da Juventus ke son ɗan wasan bayan Liverpool Giovanni Leoni.
Chiesa na shirin barin Liverpool, Haaland zai iya komawa Barcelona
Ƙungiyoyi uku na gasar Serie A na zawarcin ɗan wasan gaban Liverpool Federico Chiesa, akwai yiwuwar ɗan wasan gaban Man City Erling Haaland zai so komawa Barcelona, yayin da Juventus ke son ɗaukar Michael Kayode daga Brentford.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Mene ne Ruwan Zamzam kuma daga ina ya samo asali?
A ƴan kwanakin nan kusan za a iya cewa ƴan soshiyal midiya da dama daga arewacin Najeriya suna birnin Makka ko Madina a ƙasar Saudiyya domin gudanar da aikin Umra.
Jihohin Najeriya da suke da arzikin man fetur
A yau, jihohi da dama ne ke samar da ɗanyen mai, musamman a yankin Neja Delta, wanda ya kasance cibiyar harkokin man fetur a ƙasar.
‘Yadda muke kwana a dazuka saboda rashin tsaro’
Jama'ar Wasagu da sauran wasu garuruwa kimanin bakwai na yankin karamar hukumar Danko/Wasagu ta jihar Kebbi, na ci gaba da kokawa kan yadda matsalar hare-haren 'yan bindiga ke ta addabar su, har ma wasu magidanta sun kwashe wata biyar ba sa iya kwana a gidajensu ba
Mene ne sakamakon yiwuwar haramta fitar da dizel daga Amurka?
Yaƙin da ke gudana tsakanin Amurka da Isra'ila da Iran da kuma takurawar wadatar mai a kasuwar duniya na daga cikin abubuwan da suka haddasa tashin farashin.
Wataƙila a kawo ƙarshen yaƙin Iran zuwa bayan zaɓe - Trump
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar Asabar 3 ga watan Oktoban 2026
Hanyoyi 4 da abinci zai iya sa ku farin ciki
Daga shan isasshen ruwa zuwa cin ganyayyaki, ƙwararru sun bayyana ƙananan canje-canje a cikin abinci waɗanda za su iya taimakawa wajen tallafawa yanayi da walwalar ƙwaƙwalwa.
’Mutumin da aka yi wa gwajin rashin haihuwa, amma aka gano yana da mahaifa’
Bayan da aka gano wannan yanayin, wasu tambayoyi sun taso, kamar ko mara lafiyan zai iya ɗaukar ciki, ko yana iya yin al'ada, ko kuma ko kamanninsa na waje yana kama da na mace.
Kamfanoni 21 da kotu ta ce suna harkoki ba bisa ƙa'ida ba a Najeriya
EFCC ta gurfanar da kamfanonin ne kan tuhume-tuhume da suka shafi gudanar da harkokin hada-hadar kuɗi ba tare da lasisin da doka ta tanada ba
Matsaloli 5 da suka hana Najeriya zama giwar Afirka
Tsaro, talauci, rashawa, sauyin yanayi da rashin aikin yi na daga cikin manyan matsalolin da suka daɗe suna taɗiye ƙafafun ƙasar.
Amurka ta sake tura babban jirgin yaƙi Gabas ta Tsakiya
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar Juma'a 2 ga watan Oktoban 2026
Mece ce hujjar Trump kan iƙirarin haɗa miyagun ƙwayoyi a cibiyoyin nukiliyar Iran?
Shugaban Amurka Donald Trump ya yi ikirarin a karon farko a wani jawabin yaƙin neman zaɓensa da ya gabatar a Durant, jihar Oklahoma, cewa cibiyoyin nukiliyar Iran da jiragen saman B-2 na Amurka suka kai wa hari ana amfani da su ma wajen haɗa miyagun ƙwayoyi. Sai dai bai gabatar da wata hujja da ke tabbatar da wannan ikirari ba.
Shin sanya albasa a ƙafafu na maganin mura?
Iƙirarin da ake yi game da cewa albasa na warkarwa na ci gaba da jan hankali a shafukan sada zumunta.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































