BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Trump ya dakatar da hare-haren da ya shirya kai wa Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Alhamis 11 ga watan Yuni, 2026.
KAI TSAYE, Gasar kofin duniya 2026: Mexico ta doke Afirka ta Kudu
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku wasan Mexico da Afirka ta Kudu a gasar cin kofin duniya tare da labarai da hasashe game da gasar
Yadda cutar kwalara ta yi ɓarna a jihar Borno
Ƙungiyar Likitoci ta MSF ta ce adadin majinyatan da ke buƙatar kulawar gaggawa na ƙaruwa tun bayan da aka samu rahoton ɓullar cutar ta farko a ranar 1 ga watan Mayu.
Fitattun ƴan Najeriya da aka daɗe ana damawa da su a siyasar ƙasar
Mun waiwayi tarihi domin zaƙulo wasu ƴansiyasa da suka fi daɗewa a fagen siyasar ƙasar.
Ƴan asalin Najeriya 14 da za su buga kofin duniya a 2026
Tawagar Najeriya ba ta samu damar shiga gasar cin kofin duniya na 2026 da za a fara daga 11 ga watan Yuni ba. To sai dai tana da ƴan asalin kasar da za su wakilce ta a wasannin.
Yadda aka yi jigilar Uranium a asirce daga Venezuela zuwa Amurka
Aikin dai wani ɓangare ne na yunƙurin da ƙasashen duniya ke yi na rage yawan sinadarin HEU da za a iya amfani da shi wajen ƙera makaman nukiliya.
Yadda magoya baya ke shan wahalar samun bizar zuwa kallon gasar Kofin Duniya
Magoya bayan ƙasashen da za su buga gasar Kofin Duniya sun ce hana su bizar Amurka da ƙa'idojin da aka gindaya, suna jin kamar an ware su daga gasar ne.
Gwamnonin arewa maso yammacin Najeriya sun lashi takobin kawar da talauci da matsalar tsaro
Gwamnonin arewa maso yammacin Najeriya sun yunkura domin kawar da talauci da matsalar tsaro a jihohinsu
Da gaske ne mata sun fi maza tausayi?
Har yanzu muna da tunanin cewa asali a wuri halitta mata sun fi maza tausayi tausayi, haka nan kuma ana kallon maza a matsayin masu son babakere da nuna iko.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 12 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 11 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 11 Yuni 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 11 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Za a take wasan farko tsakanin Mexico da Afirka ta Kudu a Gasar Kofin Duniya
Mexico za ta fara karawa da Afirka ta Kudu a wasan farko a gasar cin kofin duniya da kasashe 48 za su kece raini a haɗaka har da Amurka da Kanada, Ga jerin wasu abubuwan da ya kamata ku sani dangane da wasan.
Yaushe wata kasar Afirka za ta ci Kofin Duniya?
Moroko ta zama ta farko a Afirka da ta kai wasan kusa da na ƙarshe a gasar cin kofin duniya a Qatar 2022, amma ko yaushe wata tawaga daga nahiyar za ta iya lashe wannan kofin?
Arsenal na harin Williams, Juventus na son Marstinez, PSG na zawarcin Olise
Arsenal na kan aniyarta na ɗaukar ɗan wasan ƙungiyar Athletic Nico Williams, yayin da Juventus ke tattauna da Aston Vila wajen siyen mai tsaron ragarta Emiliano Martinez, yayin da Paris St-Germain ke harin ɗan wasan Bayern Munich Michael Olise.
Gasar kofin duniya 2026: Shin wa zai lashe kofin bana?
Wannan shafi ne da zai kawo muku wasu abubuwan da ya kamata ku sani kan gasar cin kofin duniya da za a fara daga 11 ga watan Yuni zuwa 19 ga watan Yuli a Amurka da Canada da kuma Mexico
Messi da Ronaldo: Hamayyar da ta kawo sauye-sauye a ƙwallon ƙafa
Cristiano Ronaldo da Lionel Messi suna kan ganiyar taka leda sama da shekara 20, BBC ta duba yadda hamayya a tsakaninsu sauya ƙwallon kafa.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Nawa ne dukiyar Elon Musk kuma me zai iya saya da ita?
Adadin na da tarin yawa ta yadda mutane da dama ba za su iya ƙimanta yawan kuɗin ba sai dai a yi ta hasashe.
Ko haɗakar Obi da Kwankwaso za ta iya kai su ga mulkin Najeriya?
A ƙasar da ke neman wani zaƙaƙuri, da zai iya tsamo ta daga ɗumbin matsaloli, masu goyon bayansa a shafukan sada zumunta na ɗaukaka Obi zuwa wani matsayi na wanda 'babu kamarsa'.
Iran na wasa da hankalinmu, za ta ɗanɗana kudarta - Trump
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba 6 ga watan Yunin 2026.
Yadda halin rashin tabbas ya jefa wasu 'yan takarar APC cikin damuwa
Yadda wasu 'ya'yan jam'iyyarAPC ke cikin damuwa saboda rashin ba su takardar shaidar tsayawa jam'iyyar takara
Wace irin alaƙa ce tsakanin China da Koriya ta Arewa?
Ƙasashen biyu na da alaƙa, amma ba wadda za a iya kira mai yauƙi ba, in ji Eun-ju Choi, mai bincike a cibiyar ilimi ta Sejong Institute da ke birnin Seol.
Yadda ake cire ƙodar ƴan ci-rani a Libya
Waɗanda aka yi garkuwa da su sun nuna mana shaidar azabtarwa, kuma sun ce an ajiye su a cikin matsanancin yanayi, inda kusan mutane 180 ke kwana a ɗaki guda.
Mutanen da bai kamata su sha mangwaro ba
A wasu lokuta, abin da ake ɗauka a matsayin "kyakkyawan abinci mai gina jiki" na iya jawo matsala ga wasu rukunin mutane idan ba a yi hankali.
Ko Bola Tinubu ya taɓa faɗuwa zaɓe?
Nasarar da ya samu a zaɓen 2023 ta sanya shi a sahu ɗaya da gaggan shugabannin siyasa kamar Shehu Shagari da Olusegun Obasanjo da kuma marigayi Umaru Musa 'Yar'aduwa, waɗanda suka yi 'da gamo da kasawa'.
Wane tasiri rundunar tsaron gandun daji za ta yi ga matsalar tsaro a Najeriya?
Ofishin mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro da ma'aikatar muhalli ta Najeriya ne za su kula da shirin, amma jihohi ne za su ɗauki dakarun.
Trump ya ce Iran ce ta harbo helikwaftan Amurka kuma sai sun rama
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai kan yaƙin Iran da Amurka da Isra'ila da wasu abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Talata 09/06/2026.
Sabbin hare-haren Iran kan Isra'ila: Wane saƙo hakan ke aikawa?
Matakin Iran na iya haifar da matsala kan kan yarjejeniyatmra btsagaita wuta da ke gafama yanzu haka.
Yadda kura ta turnuke a jam'iyyar NDC a Kano
Har yanzu akwai sauran rina a kaba a jam'iyyar NDC a Kano
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































