Abin da ya sa na raba jiha da tafiyar Rarara - Mansura

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Abin da ya sa na raba jiha da tafiyar Rarara - Mansura
An wallafa

Jarumar Kannywood Mansurah Isah wadda ta fita daga ƙungiyar ʼTripple Rʼ mai tallata takarar Shugaba Tinubu wadda Rarara ke jagoranta, ta ce tana fatan a ƙarshe Rarara zai bai wa maraɗa kunya, ya raba abin da suka samu ga abokan tafiyarsa.

Ta kuma yi bayani a kan abin da ya sa ta raba gari da Tripple R.