BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Abin da ya haifar da saɓani tsakanina da matata - Abba Kabir
"Irin wannan harka ta iyali abu ne mai matuƙar wahala," in ji Gwamna Yusuf.
KAI TSAYE , Mun harbo jirgin Amurka mara matuƙi a mashigar Hormuz - Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Lahadi 22/11/2026
Ko ya kamata Musulmi ya dogara da AI wajen neman fatawa ta addini?
Taƙaddama kan hukuncin AI kan dokokin addini na ƙara yaɗuwa a shafukan sada zumunta, wanda ke nuna muhawara mai faɗi kan bambanci tsakanin tunanin ɗan adam da "hankali" na na'ura, gasar duniya don mamaye masana'antar fasaha, da kuma rawar da ilimin addini na tarihi ke takawa a zamanin intanet.
Abinci uku da ke ƙara ƙarfin ƙashi a jikin mutum
Shan madara na taimakawa wajen samun ƙashi mai ƙarfi. Wannan na daga cikin shawarwarin lafiya na farko da ake bai wa mutane da dama tun suna ƙanana.
Su wane ne Larabawan Mahamid da aka kora daga Jamhuriyar Nijar?
Hukumomi a Nijar na zargin Larabawan ne da hannu wajen tallafa wa ƙungiyoyin masu iƙirarin jihadi kamar Boko Haram da ISWAP.
Yadda shugaban kamfanin fasaha ya rasa muƙaminsa saboda 'bin mata'
Shugabannin Amurka da China na neman kusantarsa, masu zuba jari na girmama shi, yayin da ake kallonsa a matsayin mutumin da ke mutunta iyalinsa.
Mun daƙile harin makamai masu linzami na Houthi a Riyadh - Saudiyya
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Asabar 21/11/2026
Yadda Musulunci zai haɓɓaka a Indiya cikin shekaru - Bincike
India za ta ci gaba da kasancewa ƙasar Hindu har tsawon shekaru da dama masu zuwa, amma ana hasashen cewa tsarin addininta zai canza a hankali.
'Mijina ya riƙa gayyatar maza suna mini fyaɗe tsawon shekara 13'
An samu maza hudu da laifin cin zarafin wata mata bayan mijinta ya bata ta cikin maye.
Shiga manhajar BBC Hausa
Mahnajar BBC World News za ta ba ku damar samun labaran duniya da na cikin gida da ɗumi-ɗumi.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Yamma22 Nuwamba 2026, 19:29, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi22 Nuwamba 2026, 06:30, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe22 Nuwamba 2026, 05:29, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma21 Nuwamba 2026, 19:29, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
AC Milan na sanya ido kan Fernandez, Trabzonspor ta dawo zawarcin Richarlison
AC Milan na sa ido kan ɗan wasan tsakiyar Manchester United, Bruno Fernandes; ƴan wasan Arsenal biyu har yanzu ba su fara tattaunawa kan sabbin kwangiloli ba; yayin da Trabzonspor ta sake nuna sha'awarta kan ɗan wasan gaban Tottenham, Richarlison.
KAI TSAYE , Abu uku da zan mayar da hankali a kai don gyara Man Utd - Pochettino
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye daga BBC Hausa daga 16 zuwa 22 ga watan Nuwambar 2026
Osimhen na sha'awar komawa Man United, Aston Villa na neman Diallo
Victor Osimhen na sha'awar komawa Manchester United, Aston Villa na zawarcin Amad Diallo, yayin da Crystal Palace ke son ɗaukar Ivan Toney.
Barcelona na zawarcin Martinez, Manchester United na neman Robinson
Barcelona na sha'awar Lisandro Martinez, yayin da Manchester United ke zawarcin ƴan wasan baya biyu na Fulham, ita kuma Liverpool ta sanya ido kan wanda ya fi kowa zura ƙwallaye a gasar Serie A.
Ƙungiyoyin da suka yi ƙaurin suna wajen korar kociyoyi a Ingila
Akwai kungiyoyi da dama da suka yi kaurin suna wajen sallamar kociyoyi idan aka auna tun daga shekarar 2000 zuwa yanzu. Ga jerin wadanda suka fi korar koci a Ingila da dalilan da ke haddasa sauye-sauyen.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Su wane ne gwanayen Alrqur'ani, kuma yaya ake samun matsayin?
Fari na nufin karanta Alƙur'ani gaba ɗaya daga farko zuwa ƙarshe ba tare da wani kuskure ba ko da na harafi ne.
Yadda Putin ke yawo da akwatin makamin nukiliya a asirce
Bayyanar Putin da tawagarsa tare da wannan na'ura da ake dangantawa da makaman nukiliya ta sa wasu ke kallon hakan a matsayin nuna ƙarfin soji.
Ƙasashe 10 da za su fi yawan Musulmai a duniya nan da 2050
Tsakanin shekarar 2020 da 2070, ana sa ran yawan Musulmi zai ƙaru da kaso 80 cikin 100, daga biliyan 2.02 zuwa biliyan 3.64.
Me ya sa masu gudun hijira daga Najeriya zuwa Nijar ke ƙaruwa?
Me ya sa maMe ya sa masu gudun hijira daga Najeriya zuwa Nijar ke ƙaruwa?su gudun hijira daga Najeriya zuwa Nijar ke ƙaruwa?
Amurka ta kashe dala biliyan 48 a yaƙin Iran - Pentagon
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Juma'a 20/11/2026
Yadda aka kashe kusan mata 600 cikin watanni uku a Afirka ta Kudu
Yadda aka kashe kusan mata 600 cikin watanni uku a Afirka ta Kudu
Abin da ya kamata ku sani kan bashin gidaje na gwamnatin Najeriya
Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadin cewa Najeriya na fama da matsalar karancin gidaje, inda take a sahun kasashen da lamarinsu ya fi muni a duniya.
Tarihin Sheikh Ibrahim Inyass da tasirinsa a ɗarikar Tijjaniya
A fagen Tijjaniyya kuwa, Sheikh Ibrahim Inyass ya taka muhimmiyar rawa wajen faɗaɗa ɗarikar, inda koyarwarsa ta "Faidha Tijjaniyya" ta jawo miliyoyin mabiyansa a Afirka da sauran wurare.
Me doka ta ce kan hana jam'iyyar siyasa amfani da wuraren gwamnati wajen kamfe?
Ƴan siyasa na ci gaba da nuna damuwa kan yadda suke fuskantar matsaloli wajen samun wuraren gudanar da yaƙin neman zaɓe a wasu jihohin Najeriya.
Tinubu zai lashe zaɓen 2027 ba tare da maguɗi ba - Soludo
Gwamnan Jihar Anambra, Chukwuma Soludo, ya yi hasashen cewa Shugaba Bola Tinubu zai lashe zaɓen shugaban ƙasar na shekarar 2027 ba tare da maguɗi ba.
Birnin ƙarƙashin ƙasa da ke ba mutane mafaka daga zafin rana da sanyin hunturu
Birnin ƙarƙashin ƙasa da ke ba mutane mafaka daga zafin rana da sanyin hunturu
Yadda aka yi wa Musulman Rohingya kisan ƙare-dangi - ICJ
Babu wata jiha da kotun duniya ta taɓa samunta da laifin aikata kisan kare dangi.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.



























































