BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Me ya sauya tun bayan da Tinubu ya karɓi mulkin Najeriya?
A ranar 29 ga watan Mayun 2023 ne aka rantsar da Tinubu, to amma ana ci gaba da muhawara kan ko Tinubu ya yi wani abin a zo a gani tun daga wancan lokaci.
Atletico Madrid na zawarcin Tijjani, Silva ya fi son ya koma Barcelona
Atletico Madrid ta soma shirin neman dan wasan Manchester City da Netherlands Tijjani Reijnders, mai shekara 27, wanda ya koma kulob din na Ingila a bazarar da ta wuce.
Abun kunya ne yadda ake ta kashe jama'a a mulkin Abba - Gwarzo
Dan takarar gwamnan Kano a jam'iyyar hamayya ta NDC, kuma tsohon mataimakin gwamnan jihar Aminu Abdussalam Gwarzo, ya caccaki gwamnan jihar Abba Kabir Yusuf, da ya zarga da yin sakaci, wajen kare rayuka da dukiyoyin jama'ar jihar.
Wankan a cikin ƙanƙara, shan madara da sauran sirrukan nasarar Salah
Salah bai fara samun nasara da samun ɗaukaka a dare daya ba.
Trump na tunanin amincewa da yarjejeniyar tsayar da yaƙin Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku bayanai kan yaƙin Iran da kuma abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Juma'a 29 ga watan Mayun 2026
'Tinubu ne ya ƙaƙaba mana ɗan takara a Bauchi'
Yadda zaben fidda gwani na dan takarar gwamna a jihar Bauchi ya bar baya da kura
'Yadda yunwa ke tursasa wa mutane zuwa tsibiran mayaƙan Boko Haram'
Duk da kasancewarta ɗaya daga cikin ƙungiyoyin masu iƙirarin jihadi mafiya haɗari a duniya, "yunwa da matsi na tattalin arziƙi na tursasa wa talaka shiga yankinta mai hatsari".
Me ya sa muke son a riƙa tunawa da mu bayan mutuwarmu?
Binciken masana masu yawa ya nuna cewa fahimtar abin da ɗan'adam ya fi so zai taimaka wajen yin wani abu da zai taimaka wa masu tasowa bayan mun mutu.
Iran ta ce ta kai hari kan sansanin sojin Amurka
Wannan shafi ne da ke kawo muku bayanai kan yaƙin Iran da kuma abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Alhamis 28 ga watan Mayun 2026
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 30 Mayu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Ra’ayi Riga, 19:29, 29 Mayu 2026, Tsawon lokaci 1,00,00
Shiri ne a duk ranar Juma'a da ke baiwa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 29 Mayu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 29 Mayu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Champions League: Damar da PSG ke da ita a kan Arsenal
Dama ɗaya PSG ke da ita a kan Arsenal a wasan ƙarshe na Champions League da ƙungiyoyin za su buga ranar Asabar.
KAI TSAYE, Mourinho ya sake karɓar aikin kocin Real Madrid kaka uku
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga Litinin 25 zuwa Lahadi 31 ga watan Mayun 2026.
Barca za ta dauke wa Arsenal Hincapie, Man U da Chelsea na neman Scott
Barca za ta dauke wa Arsenal Hincapie, Man U da Chelsea na neman Scott
Arsenal ta sa Jesus a kasuwa, City ta dage kan Anderson
Arsenal ta sanya farashin fam miliyan 20 ga duk kungiyar da ke son sayen Gabriel Jesus, ita kuwa Man City ta dage ne a kan sayen dan wasan tsakiya Elliot Anderson na Nottingham Forest da Ingila.
Su wane ne ƙungiyoyin Premier da suka samu tikitin gasar Zakarun Turai ta baɗi?
Liverpool da Bournemouth da Sunderland da kuma Brighton duk sun samu gurbin buga gasar zakarun Turai a ranar karshe ta rufe Premier League's final day.
Arsenal ta lashe Premier karon farko cikin shekara 22
Arsenal da ta jera zuwa ta biyu sau uku a baya, a yanzu ta yi nasarar lashe gasar bayan shekara 22
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
'Abin da ya sa ba na cin naman layya duk da ni Musulma ce'
Fawzia ta ce ta kasance mai matuƙar ƙaunar dabbobi tun tana ƙarama, kuma tana shiga mawuyacin hali a lokacin da ta ga ana yanka dabbobi sa'ilin bukukuwa na addini.
Me addinin Musulunci ya ce kan wajibcin layyar mata?
Layya dai sunna ce mai karfi ga duk Musulmin da ke da hali, kuma ya kai lokacin da aka ware domin yin layyar a raye.
Abin da sabon rahoton Amurka ya ce kan Fulani a Najeriya
Rahoton ya yi ƙiyasin cewa Fulani 'ƴan ta-da-ƙayar-baya mai yiwuwa su 30,000 ne ke tafka aika-aika a faɗin Najeriya, inda asali suka fi zama a Arewa maso Yamma kafin su fara ƙaura zuwa yankin Arewa ta tsakiya, da kuma ƙara danganawa kudu.
Atiku ya lashe zaɓen fitar da ɗan takarar shugaban ƙasa na ADC
Ƴan takara uku da suka fafata su ne tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar da tsohon ministan sufuri Rotimi Amaechi da kuma masanin tattalin arziki Mohammed Hayatu-Deen.
'Iran ta karɓi sabon daftarin yarjejeniyar kawo ƙarshen yaƙi'
Wannan shafi ne da ke kawo muku bayanai kan yaƙin Iran da kuma abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba 27 ga watan Mayun 2026
'Yadda aljani ya aure ni'
A lokacin yarunta ta taso ne kamar kowane bil'adama, amma sai abubuwa suka sauya a lokacin da ta kai shekara 18 bayan ta haɗu da saurayinta.
Me ya sa mutane ke rububin taɓa dutsen Hajaral-Aswad?
"Akwai Hadisin da ya tabbata cewa Manzo Allah (SAW) ya ce asalin Dutsen ya zo ne daga Aljannah tun zamanin Sayyidina Ibrahim (AS) da Isma'il (AS) a lokacin da za su gina ɗakin Ka'aba."
Me ya sa ministocin Tinubu suka kasa samun takara a zaɓukan fitar da gwani?
Aƙalla ministocin gwamnatin Tinubu biyar ne suka ajiye aiki da nufin tsayawa takarar kujeru daban-daban a zaɓen 2027 da ke tafe.
Kasashen da darajar kuɗinsu ta faɗi da waɗanda ta tashi sanadiyyar yaƙin Iran
Rikicin ya girgiza kasuwannin duniya, inda kuɗaɗe suka rabu gida uku: wasu sun karye, wasu sun tashi, yayin da wasu kuma ke faɗuwa da tashi.
Manoman Najeriya sun yi barazanar daina noman kayan abinci sai na sayarwa
Wannan dai na da nasaba da karyewar farashin kayan a kasuwanni, yayin da kayan da ake noman da su kamar taki da maganin kwari kuma farashinsu ke hawa.
Iran ta sake gargaɗin Amurka kan sabunta hare-hare a ƙasar
Wannan shafi ne da ke kawo muku bayanai kan yaƙin Iran da kuma abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Talata 26 ga watan Mayun 2026
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.































































