Yadda aka kwaso yan Najeriya daga Afirka ta Kudu
Yadda aka kwaso yan Najeriya daga Afirka ta Kudu
An wallafa
Rukunin farko na ƴan Najeriya da aka kwashe daga Afirka ta Kudu sun sauƙa a jihar Legas bayan ɓarkewar zanga-zangar adawa da bakin haure a Afirka ta Kudun.
Wasu daga cikinsu sun bayyana irin halin da suka tsinci kansu a kasar na tsagwama da wariya, inda suka yi murnar komawa gida.



