'Na samu ayyukan haɗin gwiwa da mawaƙan Kudu'

Bayanan bidiyo, 'Na samu ayyukan haɗin gwiwa da mawaƙan Kudu'
'Na samu ayyukan haɗin gwiwa da mawaƙan Kudu'
An wallafa

Matashin mawaƙi a Arewa, Yunusa Umar Bilyaminu wanda aka fi Sani da Bilal Villah ya ce ya samu ayyukan haɗaka tare da wasu fitattun mawaƙa daga kudancin Najeriya.

Ya kuma bayyana nasarorin da ya cimma da kuma wasu abubuwan rayuwarsa a bayan fage.