'Mazan Kannywood sun fi matan ɗaukan aiki da muhimmanci'
'Mazan Kannywood sun fi matan ɗaukan aiki da muhimmanci'
An wallafa
Kun taɓa kallon wani fim sai kwatsam aka sauya jarumi ko jarumar, har ka ji ba daɗi?
Furodusa a Kannywood, Abubakar Bashir Maishadda ya bayyana wasu dalilan da suke janyo faruwar haka.



