BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, Tinubu ya sanya gwamnonin hamayya biyu a kwamitin yaƙin neman zaɓensa
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya
Me ya sa Dangote ya tsawaita sayar da hannayen jarin matatarsa?
An fara sayar da hannayen jarin ne a ranar 14 ga Satumba, kuma ana sa ran za a rufe shirin a ranar Talata 13 ga Oktoba, sai dai yanzu za a ci gaba da karɓar buƙatun saye har zuwa 27 ga Oktoba, bayan samun amincewar Hukumar hada-hadar hannayen jari ta Najeriya.
Jihohi 10 da suka fi fama da talauci a Najeriya
Kimanin mutane miliyan 123 ne ke barazanar faɗawa cikin matsanancin talauci a Najeriya, kamar yadda wani rahoto na Bankin Duniya ya nuna a 2026.
Manchester United na neman Simeone, Chelsea na shirin miƙa tayi kan Scott
Manchester United na zawarcin Giuliano Simeone na Atletico Madrid, Chelsea ta shirya biyan kuɗin da Bournemouth ke buƙata kan Alex Scott, yayin da ƙungiyoyin Premier League ke son Aleksandar Stankovic na Inter.
Ko hare-haren Houthi a Saudiyya za su shafi ayyukan Umarah?
A ƴankwanakin nan mayaƙan sun kai hare-hare wasu filayen jiragen sama a ƙasar, ciki har da Riyadh, babban birnin ƙasar, inda harin da aka kai ranar Juma'a ya kashe mutum uku da raunata fiye da 10.
Ko Rasha za ta iya kai wa NATO hari?
Batun yiwuwar Rasha ka iya ɗaukar matakin sojo a yankin wata ƙasa mamba a ƙungiyar tsaro ta NATO ya sake tasowa, matakin da a baya Moscow ta sha musantawa.
Mayaƙan Houthi na ci gaba da kai hare hare Saudiyya
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar Litinin 12 ga watan Oktoban 2026.
Nawa ne farashin man fetur a sassan Najeriya?
Duk da rangwamen da gwamnati ta ce za a riƙa samu a gidajen man gwamnati, farashin gidajen man ƴan kasuwa a wasu wuraren ya fi sauƙi fiye da na NNPC.
Me ya rage wa Pantami, Gwarzo da ƴantakarar gwamna da INEC ta cire sunayensu?
Yayin da ƴan Najeriya ci gaba da muhawara kan sunayen ƴankatar gwaman da hukumar zaɓen ƙasar INEC ta fitar, tuni wasu wasu da ba su ga sunayensu suka fara mayar da matani.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Yamma, 19:29, 13 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 13 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 13 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 13 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
"Matata ce ta sauya alkiblar rayuwata" - Mikel Arteta
Arteta ya bayyana cewa matarsa ta taka muhimmiyar rawa wajen sauya alkiblar rayuwarsa da sana'arsa, shi ya sa yake yaba mata a matsayin daya daga cikin manyan ginshikan nasarorinsa.
KAI TSAYE, Zan sake buga fenariti idan dama ta samu a Champions League - Gabriel
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye a BBC Hausa daga 11 zuwa 18 ga watan Oktoban 2026.
Aston Villa na zawarcin Endrick, Liverpool na son ɗaukar Bernal
Aston Villa na duba yiwuwar ɗaukar ɗan wasan gaba na Real Madrid, Endrick; Liverpool na son ɗaukar Marc Bernal na Barcelona; yayin da Everton ke kan gaba wajen zawarcin ɗan wasan gaba na Rennes, Esteban Lepaul.
Cristiano Ronaldo: Shin ko Portugal ta ci moriyar ganga?
BBC ta yi nazari kan nasarorin da Ronaldo ya samar wa kasar da halin da tawagar ke ciki kafin ya fara taka mata leda, da kuma sakayyar da ake ganin ta yi masa a yanzu.
Dalilan da suka sa Portugal ta dakatar da Ronaldo
Dokokin FPF sun tanadi cewa duk ɗan wasan da ya ƙi halarta ko ya bar aikinsa na ƙasa ba tare da izini ba zai iya fuskantar dakatarwa daga wata ɗaya zuwa shida, tare da tara.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Mene ne amfanin shan hantsi ga lafiyarmu?
A cikin ƴan shekarun nan, bincike ya nuna cewa "shan hantsi na matsakaicin lokaci" na da amfani ga lafiyar ƙwaƙwalwa, samar da yawan sinadarin Vitamin D a jiki da kuma ƙarfafa garkuwar jiki.
Cikakkun sunayen ƴantakarar gwamna na 2027 da INEC ta fitar
Ƴan Najeriya na ci gaba da tsokaci kan sunayen ƴantakarar gwamna da hukumar zaɓen ƙasar INEc ta fitar domin fafatawa a zaɓen 2027.
Shin za a iya kawo ƙarshen cin hanci a Najeriya?
Ga wasu ƴan Najeriya, rashawa tana bayyana ne a matsayin kuɗin da ake bayarwa domin kauce wa jinkiri ko da kuwa kan haƙƙinsu ne.
Najeriya ta soki harin da Houthi ta kai wa Saudiyya
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar Lahadi 11 ga watan Oktoban 2026
Me ya sa wayoyin hannu suka rage yawan hira tsakanin mutane?
Bayan nazarin bayanan da aka tattara cikin tsawon shekara 15, sun gano wata bayyananniyar dabi'a ta raguwar kalmomi: mutane sun daina furta fiye da kalmomi 300 a kowace rana.
Fitattun ƴan siyasa huɗu da babu sunansu a ƴan takarar gwamna na INEC
Sai dai rashin bayyana suna a jerin ba ya tabbatar da cewa an soke takarar ko kuma an cire ɗan takara baki ɗaya.
Da gaske Kannywood ta fi kwatanta 'nishaɗin halal'?
A cikin shirin "A Wata Mahangar", wanda Dokta Muhsin Ibrahim da Dokta Idris Yana ke jagoranta ne marubuciya Rahama Abdulmajid, ta bayyana cewa nishaɗin halal yana nufin duk wani nau'in nishaɗi da bai ci karo da koyarwar addinin Musulunci ba.
Yaushe ɗarikar Tijjaniya ta shiga Najeriya kuma mene ne aƙidunta?
A cewar Sheikh Halliru Maraya, an assasa ɗarikar Tijjaniyya ne a shekara ta 1196 Hijiriyya, daidai da 1782 Miladiyya.
Me ya sa babu sunan Abdussalam Gwarzo a jerin ‘yan takarar gwamnan Kano?
Jam'iyyar NDC ta ce ta na ganin cewa matsala ce aka samu wajan tantance jerin sunayen 'yan takara da Hukumar zabe mai zaman kanta ta fitar inda aka cire sunan ɗan takarar ta na gwamnan Jihar Kano
Shekaru uku bayan harin 7 ga watan Oktoba; ta yaya Iran ta sake nazarin manufarta ta kariya?
A mahangar shugaban Iran, harin da Hamas ta sanyawa suna "Aikin Ambaliyar Al-Aqsa", wata gabatarwa ce ta sauya daidaiton ƙarfi a yankin, hasashen da daga baya ya fuskanci manyan ƙalubale.
Ko har yanzu akwai damar yin haɗaka tsakanin ƴan'adawar Najeriya?
A cikin watannin baya-bayan nan, an ga wasu fitattun ƴan siyasa da ƙungiyoyin matasa na gudanar da tattaunawa kan samar da wata gamayya da za ta haɗa ƙarfi da ƙarfin da ke faɗin ƙasar.
Saudiyya ta dakatar da sufurin jirgin sama kan harin Houthi a Riyad
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar Asabar 10 ga watan Oktoban 2026
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.


























































