Yadda magoya bayan Spain suka yi murnar lashe kofin duniya

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Yadda magoya bayan Spain suka yi murnar lashe kofin duniya
An wallafa

Ga yadda magoya bayan Sifaniya a Madrid suka yi murnar lashe Kofin Duniya.

Ɗaruruwan mutane ne suka haɗu a wani dandali da ke babban birnin don kallon muhimmin wasan da ƙasar ta yi da Argentina.