BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Yadda Tinubu ya kafa NDC don raunata ƴan adawa - ADC
Jam'iyyar ADC ta zargi APC mai mulki da kitsa makarkashiya domin haifar da koma-baya ga jam'iyyun hamayya irin su ita ADCn da sauransu.
Man United ta musanta shirin sakin Diallo, Liverpool ta matsa a kan Alonso
Man United ta yi watsi da jita-jitar rabuwa da Amad Diallo, yayin da Arsenal, da Liverpool, da kuma United din ta tabbata suna da damar samun dan bayan Italiya Andrea Cambiaso, bayan da Juventus ta ce za ta sayar da shi a bana.
Me ya sa ake batun Dadiyata shekaru 7 bayan ɓatansa?
Shekaru bakwai kenan da Dadiyata ya yi ɓatan dabo tun bayan da wasu mutane da ake kyautata zaton jami'an tsaro ne, suka ɗauke shi a ƙofar gidansa da ke unguwar Barnawa a jihar Kaduna.
Ko yaƙin Iran zai kawo ƙarshen ƙawancen Amurka da ƙasashen Larabawa?
Haɗakar tsaron da Amurka ke jagoranta a yankin Gulf ta kafu ne a kan abubuwa biyu: muhimmancin yankin da ɗimbin albarkatun mai da yake da shi da kuma ƙoƙarin jan birki ga tasirin tarayyar Soviet.
Yanayin baccin da ke iya jefa jariranku cikin haɗari
Shawarwarin na jefa jarirai cikin gagarumin haɗari, kamar yadda ƙwararru suka shaida wa BBC.
Dalilin da ya sa na maida akwatin zaɓena Abuja - Pantami
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran yaƙin Iran da sauran abubuwan da ke faruwa a sassan duniya, 10/05/2026
Me ƙasashe ke amfana da shi idan suka samu tikitin kofin duniya?
Duk da cewa kowace ƙasa na cin moriya bisa halartar wasannin, akwai wasu rukunin ƙasashe da suka fi anfana sosai daga samun tikitin shiga wannan babbar gasar tamaula ta duniya.
Yaya da ƙanwar da ke aiki wuri ɗaya ba tare da sanin cewa ƴan'uwan juna ba ne
Julia Tinetti da Cassandra Madison na da kamanceceniya a abubuwa da dama, kuma jim kaɗan bayan haɗuwarsu a wata mashaya a matsayin ma'aikata, sai suka zama abokai na ƙut da ƙut. A wannan lokacin, cikinsu babu wanda ya san haƙinanin alaƙar da ke tsakaninsu.
Dalilinmu na zaɓar tsarin falle ɗaya na mulkin Najeriya - NDC
Jam'iyyar hamayya ta NDC ta yi ƙarin haske kan dalilan da suka sa ta yanke shawarar miƙa takarar kujerar shugaban ƙasar ga shiyyar kudancin ƙasar a zaɓen 2027, domin yin wa'adin mulki n afalle ɗaya tsawon shekar huɗu, daga nan sai arewaci ƙasar su karɓa.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Hantsi, 06:30, 11 Mayu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurara Kai Tsaye, Shirin Safe, 05:29, 11 Mayu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 10 Mayu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 10 Mayu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Barcelona ta lashe La Liga bayan casa Madrid a El Clasico
Ƙungiyar da ke cikin ruɗani saboda rashin jituwar 'yan wasanta za ta ƙare wannan kakar ne ba tare da cin ko kofin shayi ba.
Flick ne zai jagoranci wasan Barca da Real duk da mutuwar mahaifinsa
Flick mai shekara 61, zai iya ciwa Barcelona gasar sau biyu a jere idan ya yi nasara ko ya yi canjaras da Real.
Arsenal da United sun rasa Gomes, Bayern da Madrid na son Gvardiol
Arsenal da Man United sun rasa damar samun dan wasan Wolves Joao Gomes ga Atletico Madrid, yayin da PSG ke dab da tsawaita zaman kociyanta Luis Enrique, kuma kila Liverpool ta yi magana da Emi Martinez.
Mourinho ya sanya wa Madrid sharaɗi, Newcastle da Chelsea na son Nunez
Rahotanni sun ce Mourinho wanda a yanzu yake horad da Benfica ya sanya sharadi ga Madrid cewa in ana so ya karɓi aikin kociyan to dole ne a ba shi cikakken iko da kuma dama sosai wajen saye da sayar da 'yan wasa
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Ƴan Afirka 7 da ke cikin jerin attajiran duniya a 2026
Cikin jerin attaijiran 500 na duniya da mujallar ta fitar, Amurka ce take da kaso mafi yawa na attajiran, yayin da nahiyar Afirka ke da mutum bakwai kawai da suka samu shiga jerin.
Shin yaƙin Iran da Amurka ya zo ƙarshe ne?
Rahotannin sun ce yarjejeniyar da Amurka ta gabatar shafi daya ce mai kunshe da sharudda 14.
EFCC ta ayyana neman Sadiya Farouq ruwa a jallo
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran yaƙin Iran da sauran abubuwan da ke faruwa a sassan duniya, 09/05/2026
Dr. East: Baturen da ya fara assasa jaridar Hausa a Najeriya
Farfesa Aliyah Adamu Ahmad ta ce daga fassara suka koma irin harkar jarida, inda a cewarta ya samar da Gaskiya Ta Fi Kwabo a 1939.
Abubuwan da za su bai wa Arsenal ƙwarin gwiwar doke PSG
To sai dai har yanzu, babban gwajinsu bai zo ba, sai a ranar 30 ga watan Mayu a birnin Budapest, inda za su kara da PSG, wadda ta kai wasan ƙarshen bayan doke Bayern Munich 6-5 gida da waje.
Mutumin da ya sayi tikitin APC don ƙalubalantar Tinubu
Yayin da mafi yawan jagororin jam'iyyar APC, mai mulkin Najeriya suka nuna amincewarsu ga Shugaba Tinubu a matsayin ɗan takara ɗaya tilo da zai tsaya wa jam'iyyar takarar 2027, an samu wani mutum da ya sayi fom ɗin takarar shugaban ƙasar.
Ko zan rasa raina sai na yaƙi zalunci - Pantami
Farfesa Ali Isa Pantamin dai ya ce 'idan aka yi adalci a matakin masalaha to duk wanda ya samu namu ne, amma idan aka yi zalunci har ga Allah za mu ya ƙe zalunci.
Abu uku da ke haifar da rashin fahimta tsakanin Trump da Fafaroma
Duk da cewa Fafaroma Leo da Trump ba su taɓa musayar yawu a zahiri ba, masana diflomasiyyar Vatican sun yi amannar cewa akwai takun-saƙa a tsakani.
Me ɗage shari'ar ADC ke nufi?
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ɗage zaman sauraron shari'ar da Nafi'u Bala Gombe ya shigar yana ƙalubalantar sabon shugabancin jam'iyyar ƙarƙashin Sanata David Mark, har illa masha Allahu.
Yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Amurka da Iran na nan daram - Trump
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran yaƙin Iran da sauran abubuwan da ke faruwa a sassan duniya, Juma'a 08/05/2026
Yaƙin Iran: Wace ƙasa ce ta yi nasara?
Amsar wannan tambaya dai ta ta'allaƙa ne ga wanda ke bayar da labarin.
Matar da ta haifi ƴan biyar bayan shekara 12 tana neman haihuwa
"Na kwashe shekara 12 ina cikin takaici, ina ɓuya, kullum ina addu'ar samun haihuwa - daga ƙarshe Allah ya amsa addu'ata."
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.





























































