Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na 19 ga watan Maris na 2025
Taƙaitattu
- Matakin Tinubu kan Rivers babbar barazana ce ga dimokraɗiyya - Gwamnonin PDP
- Yadda gobara ta lalata dukiya ta biliyoyin naira a Kano
- 'Dakatar da Fubara da ƴan majalisar dokokin Rivers ya saɓawa tsarin mulki - NBA
- An kama babban abokin hamayyar Shugaba Erdogan
- Za mu bi hanyoyin da doka ta tanada wurin dawo mana da haƙƙinmu - Fubara
- Isra'ila ta kai sabbin hare-hare Gaza
- Rasha da Ukraine sun ƙaddamar da hare-hare kan ƙasashensu
- Me ayyana dokar ta-ɓaci a jihar Rivers ke nufi?
- 'An lalata komai': Sojojin Ukraine sun bayar da labarin tashin hankalin da suka gani a fagen daga
- Abu uku da Sheikh Daurawa ya faɗa kan goman ƙarshe ta Ramadan
