An kafa tarihi!, PSG 5-4 Bayern Munich
Wannan ne wasan kusa da na ƙarshe na gasar Champions League da aka fi zura ƙwallo a tarihi.
Ya yi daidai da wasan Rangers da Eintrancht Frankfurt a zamanin da ake buga gasar European Cup, inda aka tashi wasan Rangers 3-6 Eintracht Frankfurt a kakar wasa ta 1959-60

Asalin hoton, Getty Images







