Gasar kofin duniya 2026: Sifaniya ta ragargaji Saudiyya

Takaitaccen Bayanin Wasa

Gasar Kofin Duniya
- Matakin rukuni
Spain 4 , Saudi Arabia 0 at Full time
Spain
Saudiyya
Full time
Hutun rabin lokaci Spain 3 , Saudiyya 0

Key Events

Spain

  • Lamine YamalGoal 10 minutes
  • Mikel OyarzabalGoal 21 minutes, Goal 24 minutes
  • Hassan Al TambaktiOwn Goal 49 minutes

Saudiyya

    Ba da ƙwallo a ci
    Spain,Mikel Oyarzabal (10 minutes), Aymeric Laporte (21 minutes), Dani Olmo (24 minutes)

    Taƙaitattu

    Rahoto kai-tsaye

    Mohammed Abdu tare da taimakon AI

    1. Nan muka kawo karshen shirin

      Da fatan za ku tara ranar Litinin, inda za mu kawo muku wasan Argentina da Austria da za mu fara da karfe 5:00 na yamma a take leda da karfe 6:00 na yamma agogon Najeriya da Niger.

      Sunana Mohammed Abdu nake ce muku sai anjima.

    2. Wasannin da za a buga ranar Litinin

      Liv

      Asalin hoton, BBC Sport

    3. Yadda aka gara wasan

      Li

      Asalin hoton, Getty Images

    4. Wasan karshe na cikin rukuni na takwas

      Liv

      Asalin hoton, BBC Sport

    5. Yadda teburin yake

      Liv

      Asalin hoton, BBC Sport

    6. An tashi wasan, Spain 4-0 Saudiyya

      An tashi wasan, kenan Sifaniya tana da maki hudu a wasa biyu, sauran karawa daya ta rage mata da Uruguay.

      Ita kuwa Saudiyya mai maki daya za ta buga wasan karshe a cikin rukuni da fuskantar Cape Verde.

    7. , Spain 4-0 Saudi Arabia

      An soke kwallon da cewar Torres ya yi satar gida.

      Babban allo yana nuna bita na VAR

      Asalin hoton, Getty Images

    8. GOAL Spain 5-0 Saudi Arabia, Ferran Torres (90 + 2 mins)

      Ferran Torres ya rkara na biyar daga bugun da Fabian Ruiz ya yi masa.

      VAR tana dubawa ko an yi satar gida

      Ferran Torres na Spain ya zura kwallo ta biyar a ragar kungiyarsa

      Asalin hoton, Getty Images

    9. Saudiyya ta yi canji na biyar na karshe, Spain 4-0 Saudi Arabia

      Saudiyya ta maye gurbin Nasser Al Dawsari da Khalid Al Ghannam.

      Canji na biyar kenan da ta yi a wasan.

    10. An yi karin minti shida

      Nico Williams yana sarrafa kwallon

      Asalin hoton, Getty Images

    11. Ala Alhajji na Saudiyya yana sarrafa kwallon a kan Yeremy Pino

      Asalin hoton, Getty Images

    12. , Spain 4-0 Saudi Arabia

      Spain tana kai hari, amma alkalin wasa ya dakatar da karawar bayan da yan wasan Saudiyya biyu, Alaa Al Hejji da Mohamed Kanno, sun yi karo da kai.

    13. , Spain 4-0 Saudi Arabia

      Saudiyya sai raba kwallo take tana ta bani in baka daga hagu zuwa dama har gidan Sifaniya, amma an fitar da kwallon. Saudiyya ba ta sa kuzari, yanzu ne take samun dama a wannan wasan, bayan da aikin gama ya gama.

      Yanzu Suadiyya tana ta karshen teburi, Sifaniya ce ta daya da maki hudu. Sai Cape Verde da Uruguay a rukunin.

    14. , Spain 4-0 Saudi Arabia

      Kdan ya rage Saudiya ta kara cin gida daga bugun da Williams ya yi daga gefen hagu, amma mai tsaron raga ya yi kokari sosai.

    15. , Spain 4-0 Saudi Arabia

      Saudiyya ba sa sa kuzari kai kace kamar sune suka ci hudu, idan sun kai kora babu kazar-kazar, kamar cinsu da aka yi bai dame su ba.

    16. Mikel Merino (R) ya gana da kocin Spain Luis de la Fuente

      Asalin hoton, Getty Images

    17. Yan kallon da suka shiga filin wasa na Atlanta, Spain 4-0 Saudi Arabia

      An sanar da wadanda suka halarci filin wasa na Atlanta kimanin yan kallo 68,239.

      Manyan allo sun nuna mahalarta 68,239

      Asalin hoton, Getty Images

    18. Pedri Gonzalez (C) na Spain da Musab Aljuwayr na Saudiyya suna fafatawa don kwallon kafa

      Asalin hoton, Getty Images

    19. Sifaniya ta yi canji na biyar, Spain 4-0 Saudi Arabia

      Spain ta yi canji na biyar kuma na karshe, inda Pedri ya fita aka maye gurbinsa da Fabian Ruiz.

    20. An ci gaba da karawar, Spain 4-0 Saudi Arabia