Gaskiyar abin da ya sa zan yi wa Obi mataimaki - Kwankwaso
Gaskiyar abin da ya sa zan yi wa Obi mataimaki - Kwankwaso
An wallafa
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa a NDC, Sanata Rabiu Kwankwaso ya ce shi da Peter Obi na da abubuwa da dama iri ɗaya.
Kwankwaso ya kuma bayyana yadda alaƙa take tsakaninsa da Atiku Abubakar.
Daukar hoto - Abba Auwalu
Furodusa - Aminu Kutama



