Abin da Majalisa ta bankaɗo kan ma'aikatun bogi a Najeriya

Abin da Majalisa ta bankaɗo kan ma'aikatun bogi a Najeriya
An wallafa

Shugaban kwamitin majalisa da ke bincike kan maʼaikatun bogi a Najeriya, Yusuf Adamu Gagdi ya bayyana manyan abubuwan da suka gano yayin binciken nasu.

A kwanakin baya ne aka bankaɗo wata hukuma ta bogi a Najeriya da aka yi zargin cewa ta gwamnati ce.