Dan Najeriya da ya ƙera motar 'Tesla'

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Dan Najeriya da ya ƙera motar 'Tesla'
An wallafa

Wani ɗan Najeriya ya ƙera mota mai siffar Cyber Truck ta kamfanin Tesla daga tarkace.