Yadda za ku yi galaba kan AI

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Yadda za ku yi galaba kan AI
An wallafa

Kuna fargabar AI zai ƙwace muku aiki?

Kalli wannan bidiyon domin koyon yadda za ku yi amfani da AI don inganta aikinku, maimakon ku ji tsoron cewa zai maye gurbinku.