Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Rayuwar masu zama a ƙarƙashin gada a Kano
Rayuwar masu zama a ƙarƙashin gada a Kano
Daga cikin abubuwan da suke ci wa mutane tuwo a ƙwarya, musamman mazauna yankin da ke da manyan gadoji, akwai yawaitar masu rayuwa a ƙarƙashin gada, inda wasu ma suke zama tare da iyalan su.
BBC ta zanta da ɗaya daga masu zama a ƙarƙashin wata gada a Kano, inda ta bayyana dalilin komawa rayuwa a wajen da ƙalubelan da take fuskanta da burin da take da shi na rayuwa.