Ƴaƴan manyan ƴansiyasar Najeriya da ke takara a 2027
Ƴaƴan manyan ƴansiyasar Najeriya da ke takara a 2027
An wallafa
A daidai lokacin da ake ƙara tunkarar zaɓen 2027, ana ganin yadda ƴaƴan wasu daga cikin fitattun ƴan siyasar Najeriya ke neman gadon kujerun siyasa da iyayensu suka taɓa riƙewa ko kuma suka yi fice a siyasar.
Lamarin na ƙara haifar da muhawara kan ko siyasar Najeriya na neman komawa kamar gado?



