‘Mun sha fitsarinmu da gumin jikinmu saboda wahala’

Bayanan bidiyo, ‘Mun sha fitsarinmu da gumin jikinmu saboda wahala’
‘Mun sha fitsarinmu da gumin jikinmu saboda wahala’
An wallafa

BBC ta samu damar shiga ɗakin da aka tsare matasa fiye da 30 da suka rasa rayukansu a hannun hukumar tsaro ta NSCDC.

Wani da ya tsira ya bayyana mana irin mummunan halin da suka shiga a lokacin da suke tsare.

Gwamnati ta ce tana gudanar da bincike domin gano abin da ya yi sanadiyyar mutuwar matasan.